Tarihin Sahaabai By Dr Ali Isah Fantami mp3 Apk Download
Assalamu alaikum warahmatullah.Wannan application yana dauke da karatun TARIHIN SAHABBAN MANZO ALLAH kashi na daya wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Bayan karatutuka na Tarihin Sahaabai By Dr Fantami mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3
Adamsdut.
Biography
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami is currently a Professor of Computer Information System at the Islamic University of Madinah, as the first Nigerian Citizen ever to teach in the university of more than 63 years of existence.
Furthermore, our beloved Dr Isa Ali Ibrahim Pantami was born and Grew up in Gombe State, Nigeria where he obtained his basic knowledge, He Completed his 1st Degree in Computer Science in 2002 at Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Msc Computer Science 2008, Master of Business Admin. (Technology) in 2010 via The same University and he obtained his PhD in the United Kingdom.
He authored many books on Religious,Technology, Politics & Community Reconciliation:
RELIGIOUS: Islam and Politics, Synonimity or Dichotomy?,The Essentials O Marriage in Establishing An Ideal Family, Month of The Qur’an & Its Virtues, and 63 Steps Of Performing an Acceptable Hajji & Its Spiritual and Moral Lessons And Many more.
---------------------------------------------------------
Category : Music and Audio App
Last Updated : 09 September, 2019
Current Version : 3.0
Requirements : 4.1+
Developer : AdamsDUT


0 Comments