Wakokin Sani Sabulu Apk free Download for Android
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Sank sabulu. Kuma Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya.Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa.
---------------------------------------------------------
Category : Music and Audio App
Last Updated : 22 December, 2019
Current Version : 2.0
Requirements : 4.1+
Developer : Dan Gargajiyya


0 Comments